An ga yanda ake saka karatun Qur’ani a filin wasan da ake buga gasar AFCON a kasar Morocco.
Lamarin ya kayatar da musamman Musulmai.