Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda China ta yi Robot ‘yan kwallo, kalli yanda suke buga kwallon

Kasar China ta samar da ‘yan Kwallo na robot wanda sune irinsu na farko a Duniya.

https://www.youtube.com/watch?v=1AEWN3iVxyI?si=FsHPdI8ZqI1nRg5p

Kasar ta China sun bayyana hakanne a Beijing.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  A yayin da Ake ci gaba da samun hare-haren 'yan Bìndìgà, Gwnnatin Tarayya tace canjawa tubabbun 'yan Bìndìgàr ra'ayi da mayar dasu cikin jama'a na da matukar muhimmanci wajan kawo zama Lafiya a kasarnan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *