Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dan kwallon Najeriya ke ta murna bayan da Ronaldo ya rungumeshi

A wasan da aka buga tsakanin Najeriya da kasar Portugal jiya.

An ga yanda dan kwallon Najeriya ke ta murna bayan da Cristiano Ronaldo ya rungumeshi, lamarin ya dauki hankula sosai.

https://twitter.com/i/status/2064806221417263445
Karanta Wannan  Atiku bashi da Alkawari>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *