Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda jirgin sama a Najeriya yayi batan hanya, ya sauka akan titin da motoci ke bi

Wani jirgin sama a jihar Delta yayi batan hanya inda ya sauka akan titin da motoci ke bi.

Daga baya an ga jirgin ya tashi akan titin wanda na siminti ne.

Da yawa sun yi mamakin cewa ashe Jirgin sama zai iya tashi akan titin mota.

Tuni dai Ministan sufuri jiragen sama, Festus Keyamo ya bayyana cewa, an kama matuka jirgin dan bincike.

Wasu dai na zargin cewa kayan laifine jirgin ya je ya ajiye a wajan shiyasa suka yi karyar sun bata hanya.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *