Wednesday, January 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dubban mutane ke tururuwar shiga Jirgin ruwan da faston nan na kasar Ghana ya gina da yace ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama

Dubban Mutanene a kasar Ghana suka fito dan shiga cikin jirgin ruwan faston nan da yayi ikirarin wai ranar Kirsimeti za’a yi tashin Qiyama.

Lamarin ya baiwa mutane mamaki.

Karanta Wannan  'Yansanda sun kama masu gàrkùwà da mutane a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *