Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami yayi zagayen gari a Gombe ana ta ce masa sai malam

Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa, Isa Ali Pantami yayi zagaye a garin Gombe inda ya fito ta saman mota yana dagawa mutane hannu.

An ji ana ta ce masa sai malam.

A jiya ne dai Sheikh Pantami ya sabunta Rijistarsa ta jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Nan gaba mata ne zasu rika biyan sadaki>>Inji Wannan bazawarar taje mijin aure yaki zuwa dan haka sun koma kasuwanci da hakurin zama da iyaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *