Wani Kauye dungurungum sun karbi Kalmar shahada mata da maza tsofaffi da yara.
An ga Bidiyon yanda ake karanta musu kalmar Shahada suna maimaitawa.