Monday, August 31
Shadow

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta fitar da Jadawalin makarantun da tshàgyèràn Dhàjì ke shirin shiga a Arewa

Hukumar ‘yansandan Najeriya ta fitar da bayanan gargadi inda take cewa, ‘yan Bindiga na ta kwarara zuwa jihar Kogi.

Tace hakan na faruwane saboda su gujewa luguden wuta da ake musu a jihohin Naija da Kwara.

Hakanan sanarwar wadda kafar Sahara reporters ta ce ta samo ta bayyana cewa, tshageran Dhajin na shirin kai hari kan makarantun Ochaja Boys and Girls Secondary Schools da kuma jami’ar Prince Abubakar Audu University, Anyigba, da bankuna da guraren Ibada da ofisoshin ‘yansanda.

Sanarwar tace tshageran Dhajin na dauke da muggan makamai masu hadarin gaske.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mahaifina me Arziki ne kuma nima 'yar kasuwace amma duk wanda ya fito yana sona ba dan Allah yake zuwa ba sai dan Dukiyar mahaifina, Shine nake neman me sona na gaskiya ko da talakane>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *