Sunday, December 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh ya saiwa Tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna sabuwar Jaka

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya saiwa tsohuwar matarsa, Sayyada Sadiya Haruna jakar mata.

A wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok an ganshi tare da ita ya dai mata jakar kuma ya biya kudin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An wayi gari da Koke-koken cewa Opay sun kwashewa mutane Kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *