Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamna Abba ya tsayar da tawagar motocinsa dan taimakawa wanda Khàdàry ya rutsa dasu a titi

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na ta shan yabo saboda yanda ya tsaya akan titi ya taimakawa wadanda Khàdàry ya rutsa dasu a tsakiyar Titi.

An ga Gwamnan yana tambayar ba’asin yanda Khadarin ya faru.

Karanta Wannan  Ban yafe ba Allah ya mana Hisabi tsakanin mu da kai>>Inji Hadimin Buhari, Bashir Ahmad bayan da aka zargeshi da siyasantar da Rashin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *