Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke yaje yayi rawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan yakin neman zabe

Nan Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ne yake rawa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan yakin neman zaben shugaban kasar.

Daama dai gwamna Adeleke yace Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi a zaben 2027.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Dama me ya hada dan Izala da yin fim? Ai Maulidi ne asalin fim, daga nan ake samun ci gaba a fara harkar Fim>> Sheikh Lawal Triumph ya mayarwa da Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga martani bayan da yace shi ba dan Izala bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *