Wannan Bidiyon yanda mutane a jihar Kaduna suka rika yiwa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai oyoyo ne yayin da ake kan hanyar kaishi Kotu.
A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu i da take zarginsa da cin hanci da Rashawa.