Wannan Bidiyon yanda kudan zuma ya shiga masallacin jima’a na Auchi jihar Edo kenan.
Masallata da yawa sun tsere daga masallacin saidai rahotanni sun ce babu Wanda ya jikkata.
Lamarin ya baya mamaki.