Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ke tambayar Gwamna Abba cewa be masa komai ba duk da kudi da ya kashe wajan tabbatar da Abban ya zama Gwamna

Daya daga cikin na hannun damar Kwankwaso ya bayyana cewa, bayan da aka shekara 2 a Gwamnatin Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.

Kwankwaso ya zaunar dashi ya tambayeshi me ya saka masa dashi bayan kudin da ya kashe na tabbatar da Abban ya zama gwamna?

Yace Kwankwaso yace ko ihu mutum yawa Gwamnan, yana tsammanin ya saka masa ballantana wanda ya saka kudinsa ya taimakeshi ya zama gwamna.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta warewa jama'ar jihar Bayelsa da Rivers tallafi da bashin Naira Miliyan 200, sai rokonsu ake su je su karba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *