Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kwankwaso ya kai ziyara Dubai

Tsohon gwamnan kano, kuma Jagoran Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara garin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa.

An ga Kwankwaso da wasu ‘yan Kwankwasiyya a Dubai yana musu jawabi.

Saidai babu cikakken bayani kan abinda ya kaishi Dubai din.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan Faston ya dauki hankula saboda yayi hasashen daidai cewa za'a cire Najeriya a gasar AFCON

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *