Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Makaho yake Dùqàn dan jagoransa bisa zargin cewa ya kwashe manyan kudaden da aka basu sada ya bar kanana

Wannan wani Makaho ne da aka gani yana dukan dan jagoransa bisa zargin wai ya dauke kudade manya da aka basu ya bar masa qanana.

An ga wasu daga baya sun je suna raba fadan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Hilda Baci, wadda ta dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya tana rokon mutane su je su ci saboda abincin ya musu yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *