
Wasu matasa a Legas sun lakadawa wani dansandan Najeriya dukan kawo wuka bisa zargin yayi sata
An ga dansandan jina-jina inda matasan ke daukarsa Bidiyon suna kiransa da Ole, watau Barawo kenan da yarbanci.
Sannan an ga wani abokin aikina na kokarin tseratar dashi.