Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok ta rigamu gidan gaskiya, rasuwarta ta girgiza mutane sosai

Tauraruwar Tiktok me suna Hadiza ta rigamu gidan gaskiya.

Matashiyar ta shahara a Tiktok inda takan dora Bidiyon irin dai wanda ‘yan mata ke dorawa.

Koda a ranar da zata rasu, ta dora Bidiyon awanni 24 da suka gabata.

Na kusa da ita sun bayyana kaduwa da rasuwarta inda suka bayyana ta a matsayin mutuniyar kirki.

@fahadkabirmaitata

ALLAH YA YIWA MATASHI HADIZA RASUWA KAMAR YANDA MAI GIDA A AL’AUMURAN KASUWANCI MANGA YA TABBATAR

♬ original sound – fahadkabirmaitata
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi wannan yarinyar Kilaki ce dama, Bidiyon ta yafi 10 kuma Group ma garesu, duk me jin tausayinta ya daina>>Inji Malam Muhammad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *