Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sabon shugaban ‘yansandan Najeriya, Disu ya sarawa mahaifiyarsa bayan da aka bashi mukamin

Sabon Shugaban ‘yansandan Najeriya, Olatunji Disu kenan a wannan Bidiyon inda ya sarawa mahaifiyarsa bayan da aka bashi mukamin IGP.

An ga yanda suka rungumi juna bayan da ya sarawa mahaifiyar tasa.

Karanta Wannan  Babu Wani Sulhu Da Za Mu Yi Da 'Ýan Biñdiga, Inji Gwamnatin Zamfara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *