Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta fice daga majalisa cikin fushi bayan da aka hanata yin magana

Sanata Natasha Akpoti ta fice daga zauren tattaunawa a majalisa bayan da aka hanata yin magana.

Sanata Patrick Ndubueze ne shugaban zaman da aka yi inda aka ga Sanata Natasha Akpoti na ta rokonshi ya barta ta yi magana amma yaki.

Daga karshe dai ta fice daga dakin taron.

Karanta Wannan  Da Duminsa Ji Karin Bayani Game Da Haďarin Da Gwamnan Jihar Katsina Ya Yi, da halin da ake ciki ayanzu, Da Bidiyon sa daga gadon Asibiti inda ake kwance yake jinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *