Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Kano ya je Makarantar diyarsa a Lagos har ya taka rawa

Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya je makarantar diyarsa a Lagos inda ya duba yanda ake koya mata karatu da sauran kawayenta.

Ya kuma tashi ya taka rawa tare da daliban.

Karanta Wannan  Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili tana Rawa tare da Rùngùmàr wani ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *