Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Mijinku ba Mala’ika bane, ba Sahabi bane dan haka dole ya nemi mata>>Wannan matar ta gargadi mata su daina binciken wayar mazansu

Wannan baiwar Allahn ta gargadi mata da cewa su daina bibiyar wayoyin mazanjensu.

Tace mazan yanzu ba annabawa bane ba ma’asumai bane, ba sahabbai bane dan haka dolene su bi mata.

Ko da kuma basu bi mata ba, matan zasu bisu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka yi saukar Qur'ani da addu'o'i a jihar Kebbi dan Rokon Allah ya tsare tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami daga sharrin EFCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *