Kasar Senegal sun koma gida da Kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.
An ga yanda suka samu tarba me kyau daga masoyansu dake jiransu a gida.
Hakanan shugaban kasar ta gana da ‘yan wasan inda ya jinjina musu.