Saturday, August 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa ya kai ziyara wani shagon cacar kwallon kafa, Yace ba zai yadda ba sai an kulle shagon

Shugaban karamar hukumar Maigatari a karamar hukumar Jigawa ya kai ziyara Shagon da akw buga Cacar kwallon kafa da aka bude.

A wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta an ganshi yana fada yana tambayar cewa ina me shagon sannan ya tambayi sun yanki lasisi suka ce eh.

Saidai yace ba zai yadda ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni Bokanya ce, dan haka na yi Ridda saboda naga Musulunci bai yadda da bokanci ba>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *