Thursday, April 9
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shuwagabannin kananan hukumomi a jihar Jigawa ke rokon Gwamnan jihar bayan ya kulle musu asusun bankunansu

Rahotanni daga jihar Jigawa na cewa, Gwamnan jihar ya kulle asusun kananan hukumomin jihar har na tsawon watanni 3 bayan da ya gano suna Almubazzaranci da dukiyar al’umma.

Gwamnan ya dauki wannan matakinne bayan gano cewa wasu daga cikin shuwagabannin kananan hukumomin na ware Naira Miliyan 70 dan yin Adashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda ta Makale Murya ta kira Mahaifinta da lambar da bai sani ba a matsayin Budurwa tana sonshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *