
Wasu daga cikin sojojin kasar Amurka musamman wadanda asalinsu ‘yan Najeriya ne sun hau shafukan su na sada zumunta inda suke nuna Qaguwarsu da son a kawosu Najeriya dan su kawo hari.
Saidai yawanci wuna yin abinne cikin Raha.
Hakan na zuwane bayan da shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya yiwa Najeriya barazanar kawo hari dan yakar wadanda ya kira ‘yan tà’àddà masu yiwa kiristoci Khisan Khiyashi.