Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da Sarkin Machina ya baiwa Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni Machiji

A wajan taron al’ada na Machina, a jihar Yobe Sarki ya fiddo Machiji inda ya baiwa Gwamna Mai Mala Buni.

An dai ga Gwamnan na Murmushi.

https://twitter.com/i/status/2018049961447895058
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'YarGuda tace wannan gadon ya mata kadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *