An ga Bidiyon Sheikh Alkali Zaria a gidan Sheikh Sani Yahya Jingir.
An ga yanda mutane suka yi ta murna da zuwansa wasu suka rika kokarin tabashi.
Hakan na zuwane bayan da aka dakatar dashi daga yin Tafsir.