Wannan Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ce a yayin da take soyewa da mijinta.
Rashida ta wallafa Bidiyon ne a shafinta na sada zumunta inda aka ganta kwace a jikin mijin nata.
Lamarin ya dauki hankula sosai.