Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda tsaffin sojoji suka chashe a wajan Bikin Tunawa da ‘yan mazan jiya

Wannan Bidiyon yanda sojoji suka chashe ne a wajan Bikin Tunawa da ‘yan mazan jiya da aka yi.

An jisu suna chashewa da wakar Prince Sulaiman me Sukus.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda wasu Yarbawa ke wata kalar Sallah da ba'a taba ganin irinta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *