Sunday, November 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dan Najeriya ya samar dwani inji me yin Kitso

Wannan wani dan Najeriya ne me suna Yinka Ogunbiyi dake zaune a kasar Amurka, ya samar da inji me yin kitso.

An ga yanda ake Gwada Injin akan mata.

https://twitter.com/PulseNigeria247/status/2115503664244633838

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi ina son Malam Haruna tsakani da Allah saidai ba zan zaina a Dorayi ba>>Inji A'isha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *