Sunday, November 1
Shadow

Ya Allah na gaji da rayuwa, Ka dauki Rayuwata kawai>>Inji Wannan sojan

Allah sarki, Wannan wani sojan Najeriya ne da yake rokon Allah ya dauki Rayuwarsa saboda ya gaji da rayuwa.

Yace yasan Rokon Mutuwa babu kyau.

Amma yace Allah shidai kawai so yake ya bar Duniyarnan, saboda kalubalen da yake fuskanta ya masa yawa.

Yace da bai da iyaye, da Mata Wallahi da ajiye aikin sojan zai yi ya koma gida ya rika zuwa Masallaci yana salati.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Cewa wai sai an kawo takardar dake tabbatar da mutum bashi da cutar Kanjamau kamin a daura aure a masallaci wata sabuwar yaudarace kawai>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *