Tuesday, May 19
Shadow

Ana rade-radin cewa, Mijin daya daga cikin ‘ya’yan ministan tsaro, Matawalle na soyayya da kawar matarsa

Rahotanni sun karade kafafen sada zumunta cewa, Mijin daya daga cikin ‘ya’yan karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle da aka daura musu aure kwanannan, yana soyayya da kawar matar tasa.

Bidiyo sun karade kafafen sada zumunta inda aka ga mijin da kawar matarsa wadda diyace a wajan ministan suna soyewa.

Da yawa dai sun bayyana cewa, bai kyauta ba.

https://twitter.com/i/status/2048647065547239879
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka hango fastar yakin neman zaben shugaba Tinubu a kasar Canada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *