Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dansandan Najeriya ya sha Ghiya yayi Mankas

Wani Dansandan Najeriya ya sha giya yayi Mankas yana marisa inda aka dauki Bidiyonsa yana tambele.

Da yawa dai sun bayyana rashin jin dadinsu da faruwar hakan

https://www.tiktok.com/@africafunny1/video/7570671122342038796?_t=ZS-91HgtZboNIv&_r=1
Karanta Wannan  Barazanar rufe Facebook ta ficewa daga Najeriya ba zai hana mu hukunta su ba - Inji Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *