Friday, April 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Direban Tanki yace Dangote ba Alheri bane

Wani Direban Tanki ya bayyana cewa, Aliko Dangote ba Alheri bane ga Najeriya inda ya nuna motocinsu na tanki a ajiye a kofar matatar man Dangote.

Yace Dangoten yaki basu lodin man inda yake shirin kara farashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A yau ma, Sarkij Kano, Muhammad Sanusi II ya je aji a jami'ar Northwest University, Kano inda ya ci gaba da daukar Darasi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *