Wannan wani Inyamuri ne dake ta kuka yana cewa yayi kewar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
An ga fuskarsa hadda hawaye.
Saidai wasu na cewa Izgilanci ne yakewa ‘yan Arewa.