Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani makwabcin ya shiga har cikin coci ya kashe Janaretan da ake amfani dashi saboda hayaniya ta dameshi

Wannan wanine da ya shiga cikin coci ya kashe janaretan da ake Amfani dashi a cocin saboda hayaniya ta dameshi.

Rahotanni sun ce makwabcin cocinne kuma hayaniya ta dameshi shine ya tashi ya je ya kashe janaretan da suke amfani dashi a cocin.

Daga baya an ga yanda haniya ta kaure a tsakaninsu.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Jam'iyyar SDP ta sanar da koran tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai tare da barrata kanta ga dukkan wasu lamuransa na siyasa da zai ambaci jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *