Tuesday, August 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani ya sha na jaki bayan da ya shiga cikin kasuwa yake tallata Tinubu a Kano

Wannan wani matashi ne da rahotanni suka bayyana cewa, ya sha na jaki bayan da ya shiga cikin kasuwa a Kano yana tallata Shugaba Tinubu.

An ga yanda matasa suka masa rubdugu inda daga karshe dai tserewa yayi.

Da yawa dai sun rika masa Allah kara

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin yawan mutanen dake dauke da cutar Kanjamau a kowace jihar Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *