Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabon Fim din da Fatima Hussain, watau Maryam Labarina ta yi na Turanci ya jawo cece-kuce saboda tabe-taben da mata da maza ke yi a fim din

Sabon Fim din Turanci na Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Hussain, wadda aka fi sani da Maryam Labarina ta shirya me suna Ammy and Dammy ya jawo cece-kuce sosai.

Tuni wasu suka fara sukar fi din da bayyana cewa, wai ana tabe-tabe tsakanin maza da mata wanda hakan bai dace ba.

Bayan kallon Tallar fim din, Wakilin Hutudole ya lura cewa, tabbas an dan yi tabe-tabe a fim din wanda a al’ada da addinin Arewacin Najeriya hakan bai dace ba.

@manyan_mata_series

Dammy and Ammy trailer out now on Fateema Hussaini TV YouTube channel.. coming on 25th #dammyandammy #dammy #nigerianmovies #goviral #nollywood

♬ original sound – Manyan Mata Series
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan gidan Gwamnan jihar Anambra Charles Soludo kenan wanda a baya rahotanni suka rika cewa dan Luwady ne yake rawa data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *