
Bayan fitar Bidiyon Update na Tauraruwar Tiktok, Babiana wanda ya karade shafukan zumunta a kwanannan.
Bidiyon guda Biyu ne, daya Mintuna 6, dayan kuma sakan 30.
Saidai Sadiya Haruna tace Bidiyon na da yawa, sun fi 30 amma ta bayar da hakuri tace a daina sakinsu haka.
Wasu dai na zargin Sadiya Haruna ce ta saki Bidiyon saboda rashin jituwar dake tsakaninta da Babiana.