Saturday, March 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu suka kalli gabas wasu suka kalli Arewa a wani masallacin Juma’a dake Kaduna

Wannan Bidiyon yanda aka yi sallar Juma’a ne a masallacin Juma’a dake Badarawa Buss Stop Kaduna.

Bidiyon ya dauki hankula saboda yanda aka ga wasu na kallon gabas wasu kuma na kallin Arewa ana sallah.

Da yawa sun bayyana mamakinsu.

@alameenisa5

mutanann badarawa Dan Allah Adinga lorah Idan Anxu Sallah JUMMA,a Saboda Muna Kuskure wllh Sosai pls Agaira#fypシ゚viral🖤tiktok #top #badarawa #mas

♬ original sound – ALAMEEN ISAH
Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya daga zaman majalisar zartaswa har sai abinda hali yayi saboda mutuwar shugaban sojojin kasa na Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *