Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wata mata ta gayyato ‘yan uwanta suka Rhùshy gidan Mijinta saboda yace zai kara aure

Wannan wani Bidiyo ne dake ta yawo a kafafen sada zumunta inda aka bayyana cewa, wata Matar aure ce ta gayyato ‘yan uwanta suka rishe gidan Mijinta saboda yace zai kara aure.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda kowa ke fadar irin matakin da zai dauka idan da matarsa ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Hauwa Kilishi ta labarina tana rawa data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *