Friday, July 17
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Kalli Bidiyon: Yanda Wani matashi ya shiga makara ya daga waya wai yana kiran Azarailu

Wannan wani matashi ne da aka ga ya shiga makara ya kwanta ya daga waya wai yana kiran Azara’ilu.

Yayi hakan ne da sunan Content da Trending amma da yawa sun yi Allah wadai dashi.

https://www.tiktok.com/@ontopmana0/video/7598272623478426887?_r=1&_t=ZS-93Mv37P1NRp
Karanta Wannan  Amarya ta zuba Gguba a Abincin walimar aurenta a jihar Jigawa, Mutum daya ya mutu, Ango ya kwanta rashin lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *