An ga wata mata ta baiwa Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Kayan Marmari a wajan taro kuma ya karba.
A Bidiyon wanda ya yadu sosai an ga gwamnan ya bare ayabar zai ci.