Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata tawagar sojojin kasar Amurka suka Musulunta

Wannan wata tawagar sojojin kasar Amirka ne da suka musulunta.

An ga yanda suka shiga masallaci inda suka bayyana karbar addinin musulunci gaban mutane da yawa.

https://twitter.com/i/status/2031595061415145730
Karanta Wannan  TIRƘASHI: An Fara Aikin Samar Da Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar) A Fadar Shugaban Ƙasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *