Sunday, April 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Uwar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya kyautar Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan a matsayin Budan kai

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai inda aka ga mahaifiyar Ango daga Arewa ta baiwa Amarya Fan Miliyan 10, kwatankwacin Naira Biliyan 25 kenan.

Lamarin ya dauki hankula kuma ya jawo cece-kuce inda ake ta bayyana mamaki da faruwar hakan.

Wasu kuma sun ce hakan Almubazzaranci ne.

Karanta Wannan  Hotuna: Gidajen man fetur na NNPC sun fara sayar da litar mai akan Naira 850 zuwa 897

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *