Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yan kasar Somalia mazauna Amurka ke dafa Abinci a kofar gida kamar yanda ake yi a Afrika

Wadannan ‘yan kasar Somalia ne dake zaune a kasar Amirka inda aka ga suna dafa abinci a kofar gidansu.

Bidiyon ya dauki hankula inda wasu ke yaba musu wasu na suka.

Karanta Wannan  An zargi mutane 64 da yi wa wata matashiya fyaÉ—e a India

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *