Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Jami’an tsaro suka kama Tauraruwar Tiktok Sarah Love tana ta kuka a tsare

An hangi Tauraruwar Tiktok Sarah Love A daure a wajan jami’an tsaro tana ta kuka.

A wani Bidiyo na daban an ga tana ta rokon wata data sakata ta zagi wata data zo ta fitar da ita.

Rahotan yace watace dake fada da wata can tasa Sarah Love ta yi Bidiyo tana zagin waccan da suke fadan.

Karanta Wannan  Bamu Amince da kirkirar sabbin jihohi ba>>Majalisar Dattijai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *