Wannan ‘yan kwallon Najeriya ne dake shirin buga matsayi na 3 a gasar AFCON dake gudana a kasar Morocco.
An gansu suna Atisaye.
Wasu sun rika kiran kada a buga wasan da Chukwueze.