Tuesday, January 20
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yansanda sun kamasu suka sa min Ankwa, sai na hangi Hular Faston cocinmu, na duka in dauka, ina taba hular sai ankwar dake hannun ta kwance>>Inji Wannan Kiristan

Wannan wani Kirista ne da ya bayyana cewa, ‘yansanda sun kamashi suka saka masa Ankwa.

Yace ya ga hular fastonsa a kasa, ya duka ya dauka, yana taba hular sai ankwar hannunsa ta kwance.

Lamarin dai ya bayar da mamaki.

Karanta Wannan  Matar aure ta dabawa mijinta wuka ya mùtù bayan da ya zargeta da bin maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *